Cikin ƴan watanni da suka gabata BBC ta yi hira da Kashim Shettima inda ya ce a ba su wata shida zuwa shekara ɗaya abubuwa za su inganta, amma daga wannan lokaci zuwa yanzu abubuwa sun ƙara ...
Yayin da zaɓen shugaban ƙasar ya rage mako huɗu kacal da kuma yadda Gabas ta Tsakiya ke sake rincaɓewa, wannan ba lokaci ne da Amurkar za ta ɗauki manyan matakai ba. A yanzu dai babban ...